Wannan shafi ne da zai ke kawo muku labaran wasanni kai tsaye daga sassan duniya a rana ta Litinin 10 ga watan Yunin 2024 ...
Da alama jam'iyyar APC da gwamnatinta a Najeriya, sun fara juyawa ministan Abuja, babban birnin tarayyar kasar, Nyesom Wike, ...
Tottenham da Liverpool na tattaunawa kan cinikin Andy Robertson, Bournemouth na dab da ɗauko Christos Mandas a matsayin aro, ...
Real Madrid Trent Alexander-Arnold ba a shaida masa ya nemi wata ƙungiya ba a bazara, Arsenal na harin ɗanwasan gaba na ...
Shugaba Trump na son ƙaddamar da tsarin kariyar makamai masu linzami na zamani na biliyoyin daloli don kare ɗaukacin Amurka.
A Amurka kaɗai, inda babu mafi ƙarancin shekarun aure na tarayya, sama da yara ƙanana 300,000 sun yi aure bisa doka tsakanin ...
Sheffield United da Coventry da Valencia duk suna na son su sayi danwasan Brentford da Nigeria Frank Onyeka, mai shekara 28 a watan Janairu.
Waɗanda aka ɗauka aikin sojin sun faɗa wa BBC cewa matar wadda ta kasance tsohuwar malama, ita ce ta yaudare su cewa ba za su ...
Fadar White House ta sanar da sunayen waɗanda za su sa ido kan mataki na gaba na shirin samar da zaman lafiya na shugaban ...
Chelsea ta sanar da Real Madrid cewa za ta iya sayar da Enzo Fernandez, Man Utd na son Joao Gomes, yayin da Nottingham Forest ...
Wasu na tunanin idan Amurka ta ƙaddamar da ƙaramin har, za ta ƙarfafa gwiwar masu zanga-zangar, sannan zai zama gargaɗi ga ...
Tammy Abraham zai iya dawo wa Aston Villa, Manchester United na fatan ɗauko Carlos Baleba a bazara, yayin da Juventus ke ...